Jó 31

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 “Na yi alkawari da idanuna

2 Gama mene ne rabon mutum daga Allah a sama,

3 Ba masifa ba ne domin mugaye,

4 Bai ga hanyoyina ba ne

5 “In da na yi tafiya cikin rashin gaskiya

6 Bari Allah yă auna a kan ma’auni na gaskiya

7 In takawata ta kauce daga hanya,

8 bari waɗansu su ci abin da na shuka,

9 “In sha’awar mace ya shiga mini zuciya,

10 sai matata ta niƙa hatsin wani

11 Gama wannan zai zama abin kunya,

12 Wuta ce take ƙuna har ta hallakar;

13 “In da na danne wa bayina maza da mata hakkinsu,

14 me zan yi lokacin da Allah ya tuhume ni?

15 Shi wanda ya yi ni a cikin uwata ba shi ne ya yi su ba?

16 “In na hana wa matalauta abin da suke so,

17 in na ajiye burodina don kaina kaɗai,

18 amma tun suna tasowa na lura da su,

19 In da na ga wani yana mutuwa don rashin sutura,

20 kuma zuciyarsa ba tă gode mini ba

21 in na ɗaga hannuna don in cuci maraya,

22 bari hannuna yă guntule daga kafaɗata,

23 Gama ina jin tsoron hallaka daga Allah,

24 “In na dogara ga zinariya

25 in na yi fahariya don yawan dukiyata,

26 In na dubi rana cikin haskenta,

27 zuciyata ta jarrabtu gare su a ɓoye,

28 Waɗannan ma za su zama zunubin da za a shari’anta ke nan

29 “In na yi murna domin mugun abu ya faru da maƙiyina;

30 ban bar bakina yă yi zunubi

31 in mutanen gidana ba su taɓa cewa,

32 Ba baƙon da ya taɓa kwana a titi,

33 in na ɓoye zunubina yadda mutane suke yi,

34 domin ina tsoron taron mutane

35 (“Kash, da ina da wanda zai ji ni!

36 Ba shakka sai in ɗora a kafaɗata,

37 Zan ba shi lissafin duk abin da na taɓa yi;

38 “In ƙasata tana kuka da ni

39 in na kwashe amfaninta ban biya ba

40 bari ƙaya ta fito a maimakon alkama

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Jó 31, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.