Jó 21

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 Sai Ayuba ya amsa,

2 “Ku saurare ni da kyau;

3 Ku ba ni zarafi in yi magana,

4 “A wurin mutum ne na kawo kukana?

5 Ku dube ni, ku kuma yi mamaki;

6 Lokacin da na yi tunanin wannan,

7 Don me mugaye suke rayuwa har su tsufa,

8 Suna ganin ’ya’yansu suna girma,

9 Gidajensu suna zama cikin lafiya ba ruwansu da fargaba.

10 Shanunsu ba sa fasa haihuwa;

11 Suna aika ’ya’yansu kamar garke;

12 Suna rera da kayan kiɗa na ganga da garaya;

13 Suna yin rayuwarsu cikin arziki

14 Duk da haka suna ce wa Allah, ‘Ka rabu da mu.’

15 Wane ne Maɗaukaki har da za mu bauta masa?

16 Amma arzikinsu ba a hannunsu yake ba

17 “Duk da haka, sau nawa fitilar mugu take mutuwa?

18 Sau nawa suke zama kamar tattaka a iska,

19 An ce ‘Allah yana tara wa ’ya’yan mutum horon da zai ba mutumin.’

20 Bari idanunsa su ga yadda zai hallaka;

21 Ko zai damu da iyalin da ya bari a baya

22 “Wani zai iya koya wa Allah ilimi

23 Wani mutum zai mutu cikin jin daɗi

24 jikinsa ɓulɓul,

25 Wani kuma zai mutu cikin ɗacin rai,

26 Dukansu kuwa za a bizne su a ƙasa,

27 “Na san duk abin da kuke tunani,

28 Kuna cewa, ‘Yanzu ina gidan babban mutumin nan,

29 Ba ku taɓa tambayar waɗanda suke tafiya ba?

30 cewa an kāre mugu daga ranar bala’i,

31 Wane ne yake gaya masa abin da ya yi?

32 Za a bizne shi a kabari,

33 Akan mai da ƙasa a kan gawarsa a hankali;

34 “Saboda haka ta yaya za ku iya yi mini ta’aziyya

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Jó 21, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.