1 Crônicas 25

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA) vs NTLH

Sair da comparação
NTLH Nova Tradução na Linguagem de Hoje 2000
1 Dawuda tare da shugabannin mayaƙa, suka keɓe waɗansu daga ’ya’yan Asaf, Heman da Yedutun don hidimar yin annabci, suna amfani da garayu, molaye da ganguna. Ga jerin mutanen da suka yi wannan hidima.
1 O rei Davi e os líderes dos levitas escolheram os seguintes grupos de famílias de levitas para dirigirem os cultos de adoração: Asafe, Hemã e Jedutum. Eles deviam anunciar as mensagens de Deus, acompanhados por música de harpas , liras e pratos. Esta é a lista dos homens escolhidos para este serviço:
2 Daga ’ya’yan Asaf,
2 Os quatro filhos de Asafe: Zacur, José, Netanias e Asarela. Quem os dirigia era Asafe, que anunciava as mensagens de Deus quando o rei mandava.
3 Game da Yedutun kuwa, daga ’ya’yansa maza.
3 Os seis filhos de Jedutum: Gedalias, Zeri, Jesaías, Simei, Hasabias e Matitias. Dirigidos pelo seu pai, eles anunciavam a mensagem de Deus, acompanhados por música de liras, e cantavam louvores e agradecimentos a Deus, o Senhor .
4 Game da Heman kuwa, daga ’ya’yansa maza.
4 Os catorze filhos de Hemã: Buquias, Matanias, Uziel, Sebuel, Jerimote, Hananias, Hanani, Eliata, Gidalti, Romanti-Ézer, Josbecasa, Maloti, Hotir e Maaziote.
5 Dukan waɗannan ’ya’yan Heman ne mai duba na sarki. An ba shi su ta wurin alkawarin Allah don yă ɗaukaka shi. Allah ya ba Heman ’ya’ya maza goma sha huɗu da ’ya’ya mata uku.
5 Deus deu a Hemã, o profeta do rei, esses catorze filhos e também três filhas, conforme havia prometido, a fim de dar poder a Hemã.
6 Dukan waɗannan mutane suna a ƙarƙashin kulawar mahaifansu don kaɗe-kaɗe da bushe-bushe a cikin haikalin Ubangiji, da ganguna, molaye da garayu, don hidima a gidan Allah.
6 Todos os seus filhos cantavam nos serviços religiosos do Templo, tocando pratos, liras e harpas. Quem os dirigia era o pai. Asafe, Jedutum e Hemã estavam debaixo das ordens do rei.
7 Da su da danginsu, dukansu su 288 ne kuma horarru da ƙwararru ne a kaɗe-kaɗe da bushe-bushe domin Ubangiji.
7 Os músicos treinados para tocar instrumentos e cantar louvores a Deus, o Senhor , eram duzentos e oitenta e oito ao todo.
8 Baba ko yaro, malami ko ɗalibi, duk suka jefa ƙuri’a saboda ayyukan da za su yi.
8 Para organizar os turnos de serviço, todos eles tiraram sortes, tanto os jovens como os velhos, os já treinados e os principiantes.
9 Ƙuri’a ta fari, wadda take don Asaf, ta fāɗo a kan Yusuf, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
9 — ausente —
10 ta uku a kan Zakkur, ’ya’yansa da danginsa, 12
10 — ausente —
11 ta huɗu a kan Izri, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11 — ausente —
12 ta biyar a kan Netaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
12 — ausente —
13 ta shida a kan Bukkiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
13 — ausente —
14 ta bakwai a kan Yesarela, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
14 — ausente —
15 ta takwas a kan Yeshahiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
15 — ausente —
16 ta tara a kan Mattaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
16 — ausente —
17 ta goma a kan Shimeyi, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
17 — ausente —
18 ta goma sha ɗaya a kan Azarel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
18 — ausente —
19 ta goma sha biyu a kan Hashabiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
19 — ausente —
20 ta goma sha uku a kan Shubayel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
20 — ausente —
21 ta goma sha huɗu a kan Mattitiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
21 — ausente —
22 ta goma sha biya a kan Yeremot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
22 — ausente —
23 ta goma sha shida a kan Hananiya, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
23 — ausente —
24 ta goma sha bakwai a kan Yoshbekasha, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
24 — ausente —
25 ta goma sha takwas a kan Hanani, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12
25 — ausente —
26 ta goma sha tara a kan Malloti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
26 — ausente —
27 ta ashirin a kan Eliyata, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
27 — ausente —
28 ta ashirin da ɗaya a kan Hotir, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
28 — ausente —
29 ta ashirin da biyu a kan Giddalti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
29 — ausente —
30 ta ashirin da uku a kan Mahaziyot, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
30 — ausente —
31 ta ashirin da huɗu a kan Romamti-Ezer, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12.
31 — ausente —

Ler em outra tradução

Comparar com outra

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar 1 Crônicas 25, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.