Jó 14

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 “Mutum haihuwar mace

2 Yana tasowa kamar fure yana kuma shuɗewa;

3 Za ka zura ido a kan irin wannan ne?

4 Wane ne zai iya kawo abin da yake da tsarki daga cikin abu marar tsarki?

5 An lissafta kwanakin mutum;

6 Saboda haka ka kawar da kanka daga gare shi,

7 “Aƙalla itace yana da bege.

8 Ko da jijiyoyin itacen sun tsufa a cikin ƙasa

9 Daga ya ji ƙanshin ruwa zai tohu

10 Amma mutum yana mutuwa a bizne shi;

11 Kamar yadda ruwa yake bushewa a teku ko a gaɓar rafi

12 haka mutum zai kwanta ba zai tashi ba;

13 “Da ma za ka ɓoye ni a cikin kabari

14 In mutum ya mutu, ko zai sāke rayuwa?

15 Za ka kira zan kuwa amsa maka;

16 Ba shakka a lokacin ne za ka lura da matakaina

17 Za a daure laifofina a cikin jaka;

18 “Amma kamar yadda manyan duwatsu suke fāɗuwa

19 yadda ruwa yakan zaizaye duwatsu

20 Ka sha ƙarfinsa gaba ɗaya, sai ya ɓace,

21 Ko an martaba ’ya’yansa maza, ba zai sani ba;

22 Zafin jikinsa kaɗai yake ji

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Jó 14, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.