Salmos 55

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 Ka ji addu’ata, ya Allah,

2 ka ji ni ka kuma amsa mini.

3 hankalina ya tashi saboda yawan surutan masu ƙina,

4 Zuciyata tana wahala a cikina;

5 Tsoro da rawan jiki sun kama ni;

6 Na ce, “Kash, da a ce ina da fikafikan kurciya mana!

7 da na tafi can da nisa

8 da na hanzarta na tafi wurin mafakata,

9 Ka rikitar da mugaye, ya Ubangiji, ka birkitar da maganarsu,

10 Dare da rana suna yawo a kan katanga;

11 Rundunar hallaka suna aiki a cikin birni;

12 Da a ce abokin gāba ne ke zagina,

13 Amma kai ne, mutum kamar ni,

14 wanda na taɓa jin daɗin zumunci da shi sosai

15 Bari mutuwa ta ɗauki abokan gābana ba labari;

16 Amma na kira ga Allah,

17 Safe, rana da yamma

18 Yakan fisshe ni lafiya

19 Allah, yana mulki har abada,

20 Abokina ya kai wa abokansa hari;

21 Maganarsa tana da laushi kamar man zaitun,

22 Ku kawo damuwoyinku ga Ubangiji

23 Amma kai, ya Allah, za ka kawar da mugaye

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Salmos 55, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.