Neemias 10
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA) vs VC
1 Waɗanda suka buga hatimin su ne,
1 Eis os que apuseram o seu selo: Neemias, o governador, filho de Helquias.
2 da Serahiya, da Azariya, da Irmiya,
2 Saraías, Azarias, Jeremias,
3 da Fashhur, da Amariya, da Malkiya,
3 Fasur, Amarias, Melquias,
4 da Hattush, da Shebaniya, da Malluk,
4 Hatus, Sebenias, Meluc,
5 da Harim, da Meremot, da Obadiya,
5 Harim, Merimut, Abdias,
6 da Daniyel, da Ginneton, da Baruk,
6 Daniel, Genton, Baruc,
7 da Meshullam, da Abiya, da Miyamin,
7 Mosolão, Abias, Miamin,
8 da Ma’aziya, da Bilgai, da kuma Shemahiya.
8 Maazias, Belgai, Semeías.
9 Lawiyawan kuwa su ne,
9 Levitas: Josué, filho de Azanias, Benui, dos filhos de Henadad, Cadmiel
10 ’yan’uwansu kuwa su ne, Shebaniya,
10 e seus irmãos, Sebenias, Odaías, Celita, Falaías, Hanã,
11 da Mika, da Rehob, da Hashabiya,
11 Mica, Roob, Hasebias,
12 da Zakkur, da Sherebiya, da Shebaniya,
12 Zacur, Serebias, Sabanias,
13 da Hodiya, da Bani da kuma Beninu.
13 Odaías, Bani, Baninu.
14 Shugabannin mutane su ne,
14 Chefes do povo: Faros, Faat-Moab, Elão, Zetu, Bani,
15 da Bunni, da Azgad, da Bebai,
15 Boni, Azgad, Bebai,
16 da Adoniya, da Bigwai, da Adin,
16 Adonias, Begoai, Adin,
17 da Ater, da Hezekiya, da Azzur,
17 Ater, Ezequias, Azur,
18 da Hodiya, da Hashum, da Bezai,
18 Odaías, Hasum, Besaí,
19 da Harif, da Anatot, da Nebai,
19 Haref, Anatot, Nebai,
20 da Magfiyash, da Meshullam, da Hezir,
20 Megfias, Mosolão, Hazir,
21 da Meshezabel, da Zadok, da Yadduwa
21 Mesizabel, Sadoc, Jedua,
22 da Felatiya, da Hanan, da Anahiya,
22 Feltias, Hanã, Anaías,
23 da Hosheya, da Hananiya, da Hasshub,
23 Oséias, Ananias, Hassub,
24 da Hallohesh, da Filha, da Shobek,
24 Aloes, Falea, Sobec,
25 da Rehum, da Hashabna, da Ma’asehiya
25 Reum, Hasebna, Maasias,
26 da Ahiya, da Hanan, da Anan,
26 Equias, Hanã, Anã,
27 da Malluk, da Harim da kuma Ba’ana.
27 Meluc, Harim, Baana.
28 “Sauran mutane, wato, firistoci, Lawiyawa, matsaran ƙofofi, mawaƙa, ma’aikatan haikali da dukan waɗanda suka ware kansu daga maƙwabta saboda Dokar Allah, tare da matansu da dukan ’ya’yansu maza da mata waɗanda za su iya fahimta,
28 O resto do povo, os sacerdotes, levitas, porteiros, cantores, natineus, e todos os que estavam separados dos povos estrangeiros para seguir a lei de Deus, suas mulheres, filhos e filhas, todos os que estavam em idade de conhecer e compreender,
29 dukan waɗannan yanzu suka sadu da manyan gari ’yan’uwansu, suka rantse, cewa la’ana ta same su idan ba su kiyaye Dokar Allah da aka bayar ta wurin Musa bawan Allah su kuma mai da hankali ga yin biyayya da dukan umarnai, ƙa’idodi da farillan Ubangiji shugabanmu ba.
29 juntaram-se aos seus irmãos, às pessoas importantes, e se comprometeram com juramento a caminhar segundo a lei de Deus, dada por intermédio de Moisés, seu servo, a observar e a praticar todos os mandamentos do Senhor, nosso Deus, suas ordenações e leis.
30 “Mun yi alkawari ba za mu ba da ’ya’yanmu mata aure ga mutanen da suke kewaye da mu ba, ba kuwa za mu auri ’ya’yansu mata wa ’ya’yanmu maza ba.
30 Prometemos não dar nossas filhas aos habitantes da terra e não tomar suas filhas para os nossos filhos;
31 “Sa’ad da maƙwabta suka kawo kayayyaki ko hatsi don su sayar a ranar Asabbaci, ba za mu saya daga gare su a ranar Asabbaci ko a rana mai tsarki ba. Kowace shekarar Asabbaci ba za mu nome ƙasa ba kuma za mu yafe kowane irin bashi.
31 nada comprar da terra, em dia de sábado ou em dia de festa, se trouxessem para vender, naqueles dias, mercadorias ou quaisquer gêneros alimentícios que fossem; deixar repousar a terra e não reclamar nenhuma dívida no sétimo ano.
32 “Mun ɗauka hakkin bin umarnai na ba da kashi ɗaya bisa uku na shekel kowace shekara don hidimar gidan Allahnmu.
32 Impusemo-nos a obrigação de pagar cada ano o terço de um siclo para o serviço do templo:
33 Za mu tanada burodin da ake ajiye a kan tebur; za mu ba da hadayun hatsi da hadayun ƙonawa na kullum; za mu ba da hadayun Asabbatai, da na bukukkuwan Sabon Wata da na bukukkuwan da aka ƙayyade; za mu ba da hadayu masu tsarki; za mu ba da hadayun zunubi don a yi kafara domin Isra’ila; mu kuma ba da abubuwan da ake bukata dukan domin ayyukan gidan Allahnmu.
33 os pães da proposição, a oblação perpétua, o holocausto perpétuo, os sacrifícios dos sábados, das neomênias e das festas, as coisas consagradas, os sacrifícios expiatórios em favor de Israel, e para todo o serviço da casa de nosso Deus.
34 “Mu, firistoci, da Lawiyawa da kuma mutane, mun jefa ƙuri’a don a san lokacin da kowane iyalinmu zai kawo sadakar itace don ƙonewa a gidan Allahnmu a ƙayyadaddun lokuta a bagaden Ubangiji Allahnmu, kamar yadda yake a rubuce a cikin Doka.
34 Tiramos a sorte, sacerdotes, levitas e o povo, para a repartição da oferta da madeira, a fim de que cada família, por sua vez, em cada ano, nas épocas determinadas, trouxesse ao templo o material necessário para manter aceso o fogo do altar do Senhor, nosso Deus, de conformidade com o que está escrito na lei.
35 “Mun kuma ɗauka hakkin kawo nunan fari na hatsinmu da kuma na kowane itace mai ba da ’ya’ya a gidan Ubangiji kowace shekara.
35 Tomamos o compromisso de levar ao templo, cada ano, as primícias de nosso solo e as de nossos campos de apresentar igualmente aos sacerdotes que fazem o serviço da casa de Deus, como está prescrito na lei,
36 “Kamar yadda yake a rubuce a cikin Doka, za mu kawo ɗan fari na ’ya’yanmu maza da na garken shanunmu, da na tumakinmu, da kuma na awakinmu a gidan Allahnmu, don firistocin da suke aikin a can.
36 os primogênitos dos nossos filhos e de nossos rebanhos, e os primogênitos de nossos bois e de nossas ovelhas;
37 “Ban da haka ma, za mu kawo wa ɗakunan ajiyar gidan Allahnmu, abincinmu na farko daga ƙasa, na hadayun hatsinmu, na ’ya’yan dukan itatuwanmu da kuma na sabon ruwan inabinmu da mai namu wa firistoci. Za mu kuma kawo zakkar hatsinmu wa Lawiyawa, gama Lawiyawa ne ke karɓan Zakka cikin dukan garuruwan da muke noma.
37 do mesmo modo, de levar aos sacerdotes, nas salas da casa de Deus, as primícias de nossos alimentos, nossas oferendas, assim como dos frutos de todas as árvores, do vinho e do azeite; e de entregar o dízimo de nosso solo aos levitas, que estavam encarregados de transportá-lo para todas as nossas aglomerações agrícolas.
38 Firist wanda yake daga zuriyar Haruna zai raka Lawiyawa sa’ad da suke karɓan zakka, Lawiyawan kuma za su kawo kashi ɗaya bisa goma na zakka zuwa gidan Allahnmu, su kawo a ɗakunan ajiya na baitulmali.
38 Um sacerdote da linhagem de Aarão acompanharia os levitas quando recebessem o dízimo; e os levitas trariam o dízimo do dízimo à casa de nosso Deus, para as salas que servem de depósito.
39 Mutanen Isra’ila haɗe da Lawiyawa, za su kawo sadakokinsu na hatsi, sabon ruwan inabi da mai a ɗakunan ajiya inda ake ajiyar kayayyakin wuri mai tsarki da kuma inda firistoci, matsaran ƙofofi da kuma mawaƙa suke zama.
39 Porque os filhos de Israel e os filhos de Levi devem trazer para essas salas as primícias do trigo, do vinho e do azeite; nessas salas é que se acham os utensílios do santuário, e é ali que os sacerdotes se encontram em serviço, bem como os porteiros e os cantores. Assim é que nós não mais queremos negligenciar a casa de nosso Deus.
Atalhos do teclado
- Capítulo anterior←
- Próximo capítulo→
- Versículo anteriork
- Próximo versículoj
- Limpar seleçãoEsc
- Esta ajuda?
Estude este capítulo no WhatsApp
Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Neemias 10, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.