Salmos 90

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 Ubangiji kai ne mazauninmu

2 Kafin a haifi duwatsu

3 Ka komar da mutane zuwa ƙura,

4 Gama shekaru dubu a gabanka

5 Ka share mutane cikin barcin mutuwa;

6 ko da yake da safe takan yi sabuwar huda

7 An cinye mu ta wurin fushinka

8 Ka ajiye laifinmu a gabanka,

9 Dukan kwanakinmu sun wuce ƙarƙashin fushinka;

10 Tsawon kwanakinmu shekaru saba’in ne,

11 Wa ya san ƙarfin fushinka?

12 Ka koya mana yawan kwanakinmu daidai,

13 Ka ji mu, ya Ubangiji! Har yaushe zai ci gaba?

14 Ka ƙosar da mu da safe da ƙaunarka marar ƙarewa,

15 Faranta mana zuciya kamar yawan kwanakin da muka sha azaba,

16 Bari a nuna ayyukanka ga bayinka,

17 Bari alherin shugabanmu Allah yă kasance a kanmu;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Salmos 90, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.