Gênesis 5
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA) vs NVI
1 Wannan shi ne rubutaccen tarihin zuriyar Adamu.
1 Este é o registro da descendência de Adão: Quando Deus criou o homem, à semelhança de Deus o fez;
2 Ya halicce su namiji da ta mace, ya kuma albarkace su. Sa’ad da kuma aka halicce su, ya kira su “Mutum.”
2 homem e mulher os criou. Quando foram criados, ele os abençoou e os chamou Homem.
3 Sa’ad da Adamu ya yi shekaru 130, sai ya haifi ɗa wanda ya yi kama da shi, ya kuma kira shi Set.
3 Aos 130 anos, Adão gerou um filho à sua semelhança, conforme a sua imagem; e deu-lhe o nome de Sete.
4 Bayan an haifi Set, Adamu ya yi shekaru 800, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
4 Depois que gerou Sete, Adão viveu 800 anos e gerou outros filhos e filhas.
5 Gaba ɗaya dai, Adamu ya yi shekaru 930, sa’an nan ya mutu.
5 Viveu ao todo 930 anos e morreu.
6 Sa’ad da Set ya yi shekara 105, sai ya haifi Enosh.
6 Aos 105 anos, Sete gerou Enos.
7 Bayan ya haifi Enosh, Set ya yi shekara 807, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
7 Depois que gerou Enos, Sete viveu 807 anos e gerou outros filhos e filhas.
8 Gaba ɗaya dai, Set ya yi shekaru 912, sa’an nan ya mutu.
8 Viveu ao todo 912 anos e morreu.
9 Sa’ad da Enosh ya yi shekara 90, sai ya haifi Kenan.
9 Aos 90 anos, Enos gerou Cainã.
10 Bayan ya haifi Kenan, Enosh ya yi shekara 815, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
10 Depois que gerou Cainã, Enos viveu 815 anos e gerou outros filhos e filhas.
11 Gaba ɗaya dai, Enosh ya yi shekaru 905, sa’an nan ya mutu.
11 Viveu ao todo 905 anos e morreu.
12 Sa’ad da Kenan ya yi shekara 70, sai ya haifi Mahalalel.
12 Aos 70 anos, Cainã gerou Maalaleel.
13 Bayan ya haifi Mahalalel, Kenan ya yi shekara 840, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata
13 Depois que gerou Maalaleel, Cainã viveu 840 anos e gerou outros filhos e filhas.
14 Gaba ɗaya dai, Kenan ya yi shekara 910, sa’an nan ya mutu.
14 Viveu ao todo 910 anos e morreu.
15 Sa’ad da Mahalalel ya yi shekara 65, sai ya haifi Yared.
15 Aos 65 anos, Maalaleel gerou Jarede.
16 Bayan ya haifi Yared, Mahalalel ya yi shekara 830, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata
16 Depois que gerou Jarede, Maalaleel viveu 830 anos e gerou outros filhos e filhas.
17 Gaba ɗaya dai, Mahalalel ya yi shekara 895, sa’an nan ya mutu.
17 Viveu ao todo 895 anos e morreu.
18 Sa’ad da Yared ya yi shekara 162, sai ya haifi Enok.
18 Aos 162 anos, Jarede gerou Enoque.
19 Bayan ya haifi Enok, Yared ya yi shekaru 800, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
19 Depois que gerou Enoque, Jarede viveu 800 anos e gerou outros filhos e filhas.
20 Gaba ɗaya dai, Yared ya yi shekara 962, sa’an nan ya mutu.
20 Viveu ao todo 962 anos e morreu.
21 Sa’ad da Enok ya yi shekara 65, sai ya haifi Metusela.
21 Aos 65 anos, Enoque gerou Matusalém.
22 Bayan ya haifi Metusela, Enok ya kasance cikin zumunci da Allah shekaru 300, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
22 Depois que gerou Matusalém, Enoque andou com Deus 300 anos e gerou outros filhos e filhas.
23 Gaba ɗaya dai, Enok ya yi shekaru 365.
23 Viveu ao todo 365 anos.
24 Enok ya kasance cikin zumunci da Allah, sa’an nan ba a ƙara ganinsa ba. Saboda Allah ya ɗauke shi.
24 Enoque andou com Deus; e já não foi encontrado, pois Deus o havia arrebatado.
25 Sa’ad da Metusela ya yi shekara 187, sai ya haifi Lamek.
25 Aos 187 anos, Matusalém gerou Lameque.
26 Bayan ya haifi Lamek, Metusela ya yi shekaru 782, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
26 Depois que gerou Lameque, Matusalém viveu 782 anos e gerou outros filhos e filhas.
27 Gaba ɗaya dai, Metusela ya yi shekaru 969, sa’an nan ya mutu.
27 Viveu ao todo 969 anos e morreu.
28 Sa’ad da Lamek ya yi shekara 182, sai ya haifi ɗa.
28 Aos 182 anos, Lameque gerou um filho.
29 Ya ba shi suna Nuhu ya kuma ce, “Zai yi mana ta’aziyya a cikin aikinmu da wahalar hannuwanmu a ƙasar da Ubangiji ya la’anta.”
29 Deu-lhe o nome de Noé e disse: "Ele nos aliviará do nosso trabalho e do sofrimento de nossas mãos, causados pela terra que o SENHOR amaldiçoou".
30 Bayan an haifi Nuhu, Lamek ya yi shekara 595, yana kuma da ’ya’ya maza da mata.
30 Depois que Noé nasceu, Lameque viveu 595 anos e gerou outros filhos e filhas.
31 Gaba ɗaya dai, Lamek ya yi shekaru 777, sa’an nan ya mutu.
31 Viveu ao todo 777 anos e morreu.
32 Bayan Nuhu ya yi shekara 500, sai ya haifi Shem, Ham da Yafet.
32 Aos 500 anos, Noé tinha gerado Sem, Cam e Jafé.
Atalhos do teclado
- Capítulo anterior←
- Próximo capítulo→
- Versículo anteriork
- Próximo versículoj
- Limpar seleçãoEsc
- Esta ajuda?
Estude este capítulo no WhatsApp
Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Gênesis 5, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.