Salmos 17

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 Ka ji, ya Ubangiji, roƙona na adalci;

2 Bari fiffitawata tă zo daga gare ka;

3 Ko ka duba zuciyata,

4 Game da ayyukan mutane kuwa,

5 Sawuna sun kama hanyoyinka

6 Na kira gare ka, ya Allah, gama za ka amsa mini;

7 Ka nuna mini girmar ƙaunarka mai banmamaki,

8 Ka kiyaye ni yadda ake kiyaye ido;

9 daga mugaye waɗanda suke kai mini hari,

10 Sun rufe zukatansu marar tausayi,

11 Sun sa mini ido, yanzu sun kewaye ni,

12 Suna kama da zaki mai yunwan abinci,

13 Ka tashi, ya Ubangiji, ka yi arangama da su, ka durƙusar da su;

14 Ya Ubangiji, da hannunka ka cece ni daga irin mutanen nan,

15 Amma ni, cikin adalci zan ga fuskarka;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Salmos 17, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.