Jeremias 48

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 Game da Mowab.

2 Ba za a ƙara yabi Mowab ba;

3 Saurari kuka daga Horonayim,

4 Za a karye Mowab;

5 Sun haura hanyar zuwa Luhit,

6 Ku gudu! Ku gudu don tserar da ranku;

7 Da yake kun dogara ga ayyukanku da arzikinku,

8 Mai hallakarwa zai aukar wa kowane gari,

9 Ku sa gishiri a kan Mowab,

10 “La’ananne ne shi wanda yake sake a yin aikin Ubangiji!

11 “Mowab ta kasance cikin kwanciyar rai tun ƙuruciyarta,

12 Kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji,

13 Sa’an nan Mowab za tă ji kunyar Kemosh,

14 “Yaya za ku ce, ‘Mu jarumawa ne,

15 Mowab za tă hallaka a kuma kai wa garuruwanta hari;

16 “Fāɗuwar Mowab ta yi kusa;

17 Yi kuka saboda ita, dukanku mazaunan kewayenta,

18 “Sauko daga darajarku

19 Ku tsaya a bakin hanya ku duba,

20 An kunyata Mowab, gama ta wargaje.

21 Hukunci ya zo wa tudu,

22 zuwa Dibon, Nebo da Bet-Dibilatayim,

23 zuwa Kiriyatayim, Bet-Gamul da Bet-Meyon,

24 zuwa Keriyot da Bozra

25 An karye ƙahon Mowab;

26 “Ku bugar da ita

27 Isra’ila ma bai zama abin dariya a gare ki ba?

28 Ku bar garuruwanku ku zauna a cikin duwatsu,

29 “Mun ji labarin girman kan Mowab

30 Na san alfarmanta amma a banza ne,” in ji Ubangiji,

31 Saboda haka zan yi kuka a kan Mowab

32 Zan yi kuka saboda kai, yadda Yazer ya yi kuka

33 Farin ciki da murna su ɓace

34 “Muryar kukansu na tashi

35 A Mowab zan kawo ƙarshen

36 “Saboda haka zuciyata na makoki don Mowab kamar busa;

37 An aske kowane kai

38 A kan dukan rufi a Mowab

39 “Duba yadda aka ragargazar ta ita! Duba yadda suke kuka!

40 Ga abin da Ubangiji yana cewa,

41 Za a ci Keriyot

42 Za a hallakar da Mowab a matsayin al’umma

43 Razana da rami da tarko suna jiranku,

44 “Duk wanda ya gudu daga razana

45 “A ƙarƙashin Heshbon

46 Kaitonki, ya Mowab!

47 “Duk da haka zan maido da wadatar Mowab

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Jeremias 48, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.