1 A wannan rana ce Debora da Barak ɗan Abinowam suka rera wannan waƙa.
2 “Sa’ad da ’ya’yan sarki a Isra’ila suka yi jagora,
3 “Ya sarakuna, ku ji! Ku saurara, ku masu mulki!
4 “Ya Ubangiji, sa’ad da ka bar Seyir,
5 Duwatsu suka girgizu a gaban Ubangiji, Wannan na Sinai,
6 “A zamanin Shamgar ɗan Anat,
7 Rayuwar ƙauye a Isra’ila ta daina,
8 Sa’ad da suka zaɓi sababbin alloli,
9 Zuciyata tana tare da ’ya’yan sarakunan Isra’ila,
10 “Ku da kuke hawan fararen jakuna,
11 da muryoyin mawaƙa a wuraren ruwaye.
12 ‘Ki farka, ki farka, Debora!
13 “Sa’an nan waɗanda aka bari
14 Waɗansu suka zo daga Efraim, waɗanda ainihinsu daga Amalek ne;
15 ’Ya’yan sarautar Issakar suna tare da Debora;
16 Don me kuka tsaya a wutar sansani
17 Gileyad ya tsaya gaban Urdun.
18 Mutanen Zebulun sun kasai da rayukansu;
19 “Sarakuna suka zo, suka yi yaƙi;
20 Daga sama taurari suka yi faɗa,
21 Kogin Kishon ya kwashe su,
22 Sa’an nan kofatan dawakai suka ƙwaƙula,
23 Mala’ikan Ubangiji ya ce, ‘Ka la’anci Meroz.’
24 “Mafi albarka a ciki mata ta zama Yayel
25 Ya nemi ruwa, ta kuwa ta ba shi madara;
26 Hannunta ya ɗauki turken tenti,
27 A ƙafafunta ya fāɗi,
28 “Ta taga mahaifiyar Sisera ta leƙa;
29 Mafi hikima cikin ’yan matanta suka amsa mata,
30 ‘Ba nema suke su raba ganima ba,
31 “Ta haka bari dukan abokan gābanka su hallaka, ya Ubangiji!