Jeremias 51

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 Ubangiji ya ce,

2 Zan aika da baƙi zuwa Babilon

3 Kada ku bar maharbi yă ja bakansa,

4 Za su fāɗi matattu a ƙasar Babilon,

5 Gama Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila da Yahuda

6 “Ku gudu daga cikin Babilon!

7 Babilon ta zama ƙoƙon zinariya a hannun Ubangiji,

8 Farat ɗaya Babilon za tă fāɗi ta farfashe.

9 “ ‘Da mun warkar da Babilon,

10 “ ‘Ubangiji ya baratar da mu;

11 “Ku wasa kibiyoyi,

12 Ku tā da tuta gāba da katangan Babilon!

13 Ke da kike zama kusa da ruwaye

14 Ubangiji Maɗaukaki ya rantse da zatinsa, ya ce

15 “Ya halicci ƙasa ta wurin ikonsa;

16 Sa’ad da ya yi tsawa ruwan da suke sammai sukan yi ruri;

17 “Kowane mutum marar azanci ne kuma ba shi da sani;

18 Su marasa amfani ne, abubuwan ba’a ne kawai;

19 Wanda yake na wajen Yaƙub ba kamar waɗannan ba ne,

20 “Kai ne kulkin yaƙina,

21 da kai ne na ragargaza doki da mahayi,

22 da kai ne na ragargaza miji da mata,

23 da kai ne na ragargaza makiyayi da garke,

24 “Zan sāka wa Babilon da dukan mazaunan Babilon a idanunku saboda dukan muguntar da suka aikata a Sihiyona,” in ji Ubangiji.

25 “Ga shi, ina gāba da kai, ya ke dutse mai hallakarwa,

26 Ba za a ɗauki dutsen yin kusurwa daga gare ki ba

27 “Ku tā da tuta a ƙasa!

28 Ku shirya ƙasashe don yaƙi da ita,

29 Ƙasa ta girgiza tana makyarkyata

30 Sojojin Babilon sun daina yaƙi,

31 Maguji yana biye da maguji a guje,

32 An ƙwace mashigai

33 Ni Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila na ce,

34 “Nebukadnezzar sarkin Babilon ya cinye mu,

35 Bari abin da aka yi wa jikinmu yă kasance a bisa Babilon,”

36 Saboda haka ga abin da Ubangiji ya ce,

37 Babilon za tă zama tarin juji,

38 Mutanenta duk suna ruri kamar zakoki,

39 Amma sa’ad da aka farkar da su,

40 “Zan sauko da su

41 “Yadda za a ci Sheshak,

42 Teku zai malalo a kan Babilon,

43 Garuruwanta sun zama abin kufai,

44 Zan hukunta Bel a Babilon,

45 “Ku fito daga cikinta, jama’ata!

46 Kada zuciyarku tă yi suwu ko ku ji tsoro

47 Gama kwanaki tabbatacce suna zuwa,

48 Sa’an nan sama da ƙasa da dukan abin da yake cikinsu,

49 “Babilon za tă fāɗi saboda kisassun mutanen Isra’ila,

50 Ku waɗanda kuka tsere wa takobi,

51 “Mun sha kunya

52 “Amma kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji,

53 Ko da Babilon za tă kai sararin sama ne,

54 “Ku ji muryar kuka daga Babilon,

55 Gama Ubangiji zai rushe Babilon,

56 Gama mai hallakarwa ya auka wa Babilon,

57 Zan sa mahukuntanta da masu hikimarta,

58 Ni Ubangiji Maɗaukaki, na ce,

59 Jawabin da annabi Irmiya ya ba Serahiya, ɗan Neriya, wato, jikan Ma’asehiya, lokacin da ya tafi tare da Zedekiya, Sarkin Yahuda, zuwa Babilon a shekara ta huɗu ta mulkinsa. Serahiya shi ne shugaba mai lura da gidajen saukar baƙi.

60 Irmiya ya rubuta a littafi dukan masifun da za su auko wa Babilon, wato, dukan wannan magana da aka rubuta a kan Babilon.

61 Irmiya kuwa ya ce wa Serahiya, “Lokacin da ka kai Babilon, sai ka karanta dukan maganan nan.

62 Ka kuma ce, ‘Ya Ubangiji, kai ne ka yi magana a kan wannan wuri, cewa za ka lalatar da shi, har ba abin da zai zauna a ciki, mutum ko dabba. Wurin zai zama kufai har abada.’

63 Sa’ad da ka gama karanta wannan littafi, sai ka ɗaura wa littafin dutse, sa’an nan ka jefar da shi tsakiyar Kogin Yuferites.

64 Sa’an nan ka ce, ‘Haka Babilon za tă nutse, ba za tă ƙara tashi ba saboda masifar da zan kawo mata. Mutanenta kuwa za su fāɗi.’ ”

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Jeremias 51, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.