Jeremias 50

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 Ga maganar Ubangiji da ya yi ta wurin Irmiya annabi game da Babilon da kuma ƙasar Babiloniyawa.

2 “Ka yi shela ka kuma furta a cikin al’ummai,

3 Al’umma daga arewa za tă fāɗa mata

4 “A kwanakin nan, a wannan lokaci,”

5 Za su tambayi hanyar zuwa Sihiyona

6 “Mutanena sun zama ɓatattun tumaki;

7 Duk wanda ya same su ya cinye su;

8 “Ku gudu daga Babilon;

9 Gama zan kuta in kuma kawo a kan Babilon

10 Saboda haka za a washe Babiloniyawa;

11 “Saboda kuna farin ciki kuna kuma murna,

12 Mahaifiyarku za tă sha babbar kunya;

13 Saboda fushin Ubangiji ba za tă zauna a cikinta ba

14 “Ku ja dāgā kewaye da Babilon,

15 Ku yi kuwwa a kanta a kowane gefe!

16 Ku datse wa Babilon mai shuka,

17 “Isra’ila garke ne da ya watse

18 Saboda haka ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa,

19 Amma zan komo da Isra’ila zuwa wurin kiwonsa

20 A kwanakin nan, da kuma a lokacin nan,”

21 “Ku fāɗa wa ƙasar Meratayim

22 Hargowar yaƙi tana a ƙasar,

23 Dubi yadda aka karya aka kuma ragargaza

24 Na sa miki tarko, Babilon,

25 Ubangiji ya buɗe taskar makamansa

26 Ku zo ku yi gāba da ita daga nesa.

27 Ku kashe dukan ’yan bijimanta

28 Ku saurari masu gudun hijira da masu neman mafaka daga Babilon

29 “Ku kira ’yan baka a kan Babilon,

30 Saboda haka, samarinta za su fāɗi a tituna;

31 “Ga shi, ina gāba da ke, ya ke mai girman kai,”

32 Mai ɗaga kai za tă yi tuntuɓe ta kuma fāɗi

33 Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,

34 Duk da haka Mai Fansarsu yana da ƙarfi;

35 “Akwai takobi a kan Babiloniyawa!”

36 Akwai takobi a kan annabawan ƙaryanta!

37 Akwai takobi a kan dawakanta da kekunan yaƙinta

38 Fări a kan ruwanta!

39 “Saboda haka halittun hamada da kuraye za su zauna a can,

40 Yadda Allah ya tumɓuke Sodom da Gomorra

41 “Duba! Ga sojoji suna zuwa daga arewa;

42 Suna riƙe da baka da māshi;

43 Sarkin Babilon ya ji rahotanni game da su,

44 Kamar zaki mai haurawa daga kurmin Urdun

45 Saboda haka, ku ji abin da Ubangiji ya shirya a kan Babilon,

46 Da jin an ci Babilon da yaƙi sai duniya ta girgiza;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Jeremias 50, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.