1 Crônicas 27
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA) vs NTLH
1 Wannan shi ne jerin Isra’ilawa, kawunan iyalai, shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, da manyan ma’aikatansu, waɗanda suka yi wa sarki hidima a dukan abin da ya shafi ɓangarorin mayaƙan da suke aiki wata-wata a dukan shekara. Kowane sashe yana da mutane 24,000.
1 Esta é a lista dos israelitas chefes de famílias e líderes de grupos de famílias e os seus oficiais que prestavam serviço militar no reino. Cada mês do ano um grupo diferente de vinte e quatro mil homens estava de serviço, dirigidos pelo comandante daquele mês. Primeiro mês: Jasobeão, filho de Zabdiel. Ele era do grupo de famílias de Peres, uma parte da Segundo mês: Dodai, descendente de Aoí. Miclote era o seu ajudante no comando. Terceiro mês: Benaías, filho do sacerdote Joiada. Benaías era o líder do grupo chamado “Os Trinta”, e o seu filho Amizabade ficou no lugar dele como comandante desse grupo. Quarto mês: Asael, irmão de Joabe. Depois o seu filho Zebadias ficou no lugar dele. Quinto mês: Samute, descendente de Isar. Sexto mês: Ira, filho de Iques, da cidade de Tecoa. Sétimo mês: Heles, da tribo de Efraim, que era da cidade de Pelom. Oitavo mês: Sibecai, da cidade de Husa, que era do grupo de famílias de Zera, uma parte da tribo de Judá. Nono mês: Abiezer, da cidade de Anatote, no território da tribo de Benjamim. Décimo mês: Maarai, da cidade de Netofa, que era do grupo de famílias de Zera. Décimo primeiro mês: Benaías, da cidade de Piratom, que ficava no território da tribo de Efraim. Décimo segundo mês: Heldai, da cidade de Netofa, que era descendente de Otoniel.
2 Wanda yake lura da sashe na fari, na wata na farko, shi ne Yashobeyam ɗan Zabdiyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
2 — ausente —
3 Shi zuriyar Ferez ne kuma babba na dukan shugabannin mayaƙa don wata na farko.
3 — ausente —
4 Wanda yake lura da sashen don wata na biyu shi ne Dodai mutumin Ahowa; Miklot ne shugaban sashensa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
4 — ausente —
5 Shugaban mayaƙa na uku, don wata na uku, shi ne Benahiya ɗan Yehohiyada firist. Shi ne babba kuma akwai mutane 24,000 a sashensa.
5 — ausente —
6 Wannan shi ne Benahiya wanda yake ɗaya daga cikin jarumawa Talatin nan kuma shi ne yake babba a cikin Talatin ɗin. Ɗansa Ammizabad ne yake lura da sashensa.
6 — ausente —
7 Na huɗu, don wata na huɗu, shi ne Asahel ɗan’uwan Yowab; ɗansa Zebadiya shi ne magājinsa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
7 — ausente —
8 Na biyar don wata na biyar, shi ne Shamhut mutumin Izhar shugaban mayaƙa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
8 — ausente —
9 Na shida, don wata na shida, shi ne Ira ɗan Ikkesh mutumin Tekowa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
9 — ausente —
10 Na Bakwai, don wata na bakwai, shi ne Helez mutumin Felon, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
10 — ausente —
11 Na takwas, don wata na takwas, shi ne Sibbekai mutumin Husha, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11 — ausente —
12 Na tara, don wata na tara, shi ne Abiyezer mutumin Anatot, mutumin Benyamin. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
12 — ausente —
13 Na goma, don wata na goma, shi ne Maharai mutumin Netofa, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
13 — ausente —
14 Na goma sha ɗaya, don wata goma sha ɗaya, shi ne Benahiya mutumin Firaton, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
14 — ausente —
15 Na goma sha biyu don wata goma sha biyu, shi ne Heldai mutumin Netofa, daga iyalin Otniyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
15 — ausente —
16 Shugabannin da suke bisa kabilan Isra’ila,
16 — ausente —
17 bisa mutanen Lawi shi ne, Hashabiya ɗan Kemuwel;
17 — ausente —
18 bisa mutanen Yahuda shi ne, Elihu, ɗan’uwan Dawuda;
18 — ausente —
19 bisa mutanen Zebulun shi ne, Ishmahiya ɗan Obadiya;
19 — ausente —
20 bisa mutanen Efraim shi ne, Hosheya ɗan Azaziya;
20 — ausente —
21 bisa ɗayan rabi kabilar Manasse a Gileyad shi ne, Iddo ɗan Zakariya;
21 — ausente —
22 bisa mutanen Dan shi ne, Azarel ɗan Yeroham.
22 — ausente —
23 Dawuda bai ƙirga mutanen da suke ’yan shekara ashirin ko ƙasa ba, domin Ubangiji ya yi alkawari zai sa Isra’ila su yi yawa kamar taurari a sararin sama.
23 O rei Davi não contou os homens que tinham menos de vinte anos, pois Deus havia prometido fazer o povo de Israel tão numeroso como as estrelas do céu.
24 Yowab ɗan Zeruhiya ya fara ƙirgan mutanen amma bai gama ba. Hasala ta sauko a kan Isra’ila saboda wannan ƙirge, ba a kuma shigar da adadin a littafin tarihin Sarki Dawuda ba.
24 Joabe, cuja mãe se chamava Zeruia, começou a fazer um recenseamento, porém não terminou. Deus castigou o povo de Israel por causa desse recenseamento. Por isso, o número total não foi escrito nos registros oficiais do rei Davi. Depósitos do rei: Azmavete, filho de Adiel. Depósitos nos campos, nas cidades, nos povoados e nas fortalezas: Jônatas, filho de Uzias. Trabalhadores do campo: Ezri, filho de Quelube. Plantações de uvas: Simei, da cidade de Ramá. Depósitos de vinho: Zabdi, da cidade de Sefã. Plantações de oliveiras e de figueiras que havia nas planícies de Judá: Baal-Hanã, de Gedera. Depósitos de azeite: Joás. Gado que pastava na planície de Sarom: Sitrai, da cidade de Sarom. Gado que pastava nos vales: Safate, filho de Adlai. Camelos: Obil, que era ismaelita. Jumentas: Jedias, da cidade de Meronote. Ovelhas e cabras: Jaziz, que era de uma tribo hagarita.
25 Azmawet ɗan Adiyel shi ne mai lura da ɗakuna ajiyar fada.
25 — ausente —
26 Ezri ɗan Kelub shi ne mai lura da ma’aikatan gona waɗanda suke nome ƙasar.
26 — ausente —
27 Shimeyi mutumin Ramat shi ne mai lura da gonakin inabi.
27 — ausente —
28 Ba’al-Hanan mutumin Geder shi ne mai lura da itatuwan zaitun da na al’ul a gindin tuddan yamma.
28 — ausente —
29 Shitrai mutumin Sharon shi ne mai lura da garkuna masu kiwo a Sharon.
29 — ausente —
30 Obil mutumin Ishmayel shi ne mai lura da raƙuma.
30 — ausente —
31 Yaziz mutumin Hagiri shi ne mai lura da tumaki.
31 — ausente —
32 Yonatan, kawun Dawuda, shi ne mashawarci, mutum mai hangen nesa kuma marubuci.
32 Jônatas, tio de Davi, um homem sábio e instruído, era escrivão. Ele e Jeiel, filho de Hacmoni, estavam encarregados da educação dos filhos do rei.
33 Ahitofel shi ne mashawarcin sarki.
33 Aitofel era conselheiro do rei, e Husai, o arquita, era o conselheiro particular do rei.
34 Yehohiyada ɗan Benahiya da Abiyatar ne suka gāji Ahitofel.
34 Depois que Aitofel morreu, Abiatar e Joiada, filhos de Benaías, se tornaram conselheiros. Joabe era o comandante do exército do rei.
Atalhos do teclado
- Capítulo anterior←
- Próximo capítulo→
- Versículo anteriork
- Próximo versículoj
- Limpar seleçãoEsc
- Esta ajuda?
Estude este capítulo no WhatsApp
Peça à IA da Bíblia Fala para explicar 1 Crônicas 27, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.