Apocalipse 15
Litafi Mai-tsarki (HAU_ULB) vs AAI
1 Sai na ga wata alama cikin sama, babba mai ban mamaki: Akwai mala'iku bakwai rike da annobai bakwai, wadanda sune annobai na karshe domin da su ne fushin Allah zai cika.
1 Naatu mar wanawanan kirikirifot ta gagamin naatu gewasin na’in ai’itin i oro’oror. Tounamatar etei seven umahimaim i sawow kakafih yumatah ta ta. Iti sawow kakafih i yomanin ana sawow, anayabin nati’imaim God ana yaso’ar etei boro nasinaf na’asa’ub.
2 Na ga wani abin da da ya bayyana mai kama da tekun gilashi mai haske garwaye da wuta. Tsaye a gefen tekun sune wadanda suka ci nasara a kan dabban da siffarsa, da kuma lambar da ke wakiltar sunansa. Suna rike da molayen da Allah ya ba su.
2 Naatu ayu riy yan ana itinin kiyamabe wairaf auman hisartabir titit aitin. Naatu riy sisibinamaim sabuw iyab sawaidab, naatu sawaidab ana yumatabe, naatu sawaidab wabin ana ewow auman hibisnowah, i riy yan kiyamabe sisibinamaim umah God ana douduf bitih auman hibatabat aitih.
3 Suna rera wakar Musa, bawan Allah, da wakar Dan Rago: ''Ayyukan ka manya ne da ban mamaki, Ubangiji Allah, Mai iko duka. Adalci da gaskiya hanyoyinka ne, Sarkin al'ummai.
3 Naatu God ana akir wairafin Moses ana ew hitabor naatu Lamb auman ana ew hitabor,
4 Wanene ba zai ji tsoron ka ba, Ubangiji, ya kuma daukaka sunanka? Domin kai kadai ne mai tsarki. Dukan al'ummai za su zo su yi sujada a gabanka domin an bayyana ayyukan ka na adalci.”
4 Regah, sabuw etei boro o hinabiruw hinakakafiyi?
5 Bayan wadannan abubuwa na duba, kuma aka bude haikalin alfarwar shaida a cikin sama.
5 Iti Ufunamaim ayu anuwanuw maramaim Tafaror Bar ana etawan botawiy naatu Obaibasit Ana Sis batabat aitin.
6 Daga wuri mafi tsarki mala'iku bakwai masu rike da annobai bakwai suka zo. Suna sanye da tufafi masu tsabta, da lallausar linin mai haske, suna kuma da damarar zinariya a kirjinsu.
6 Tounamatar seven umahimaim sawow kakafih hibotanen Tafaror Barene hititit aitih. Hai faifuw boubuh gewasih anababatun hi’osen, dogorohimaim gerogeror gold hiyon auman.
7 Daya daga cikin rayyayun halitu hudu ya ba mala'iku bakwai tasoshin zinariya bakwai cike da fushin Allah wanda yake raye har abada abadin.
7 Imaibo sawar yawasih ma’anih kwafe’en wanawanahimaim ta tew, gold etei seven God ana yaso’ar awan hikartanen hibatabat bow tounamatar seven itih. Nati God i wanatowan, wanatowan ma’ama’anin.
8 Haikalin ya cika da hayaki daga daukakar Allah da kuma ikonsa. Ba wanda ya iya shigarsa har sai da annoban nan bakwai na mala'ikun nan bakwai suka cika.
8 God ana fair naatu ana bonamanamarin sowamaim tit Tafaror Bar wanawanan awan karatan, naatu orot babin iti Tafaror Bar boro men hinarun. I boro hinama nanan sawow kakafih yumatah ta ta etei seven, tounamatar seven hai bowabow hinabow hinan yomanin hina’asa’ubibo.
Atalhos do teclado
- Capítulo anterior←
- Próximo capítulo→
- Versículo anteriork
- Próximo versículoj
- Limpar seleçãoEsc
- Esta ajuda?
Estude este capítulo no WhatsApp
Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Apocalipse 15, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.