Jeremias 46

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (HAUSA)

1 Ga maganar Ubangiji da ta zo wa Irmiya annabi game da al’ummai.

2 Game da Masar.

3 “Ku shirya garkuwoyinku, manya da ƙanana,

4 Ku shirya dawakai,

5 Me nake gani?

6 “Masu saurin gudu ba sa iya gudu

7 “Wane ne wannan mai tashi kamar Nilu,

8 Masar tana tashi kamar Nilu,

9 Ku yi sukuwar hauka, ya dawakai!

10 Amma wannan rana ta Ubangiji, Ubangiji Maɗaukaki

11 “Ki haura Gileyad ki samo magani,

12 Al’ummai za su ji game da kunyar da kika sha;

13 Ga saƙon da Ubangiji ya yi wa Irmiya annabi game da zuwan Nebukadnezzar sarkin Babilon don yă yaƙi Masar.

14 “Ka yi shelar wannan a Masar, ka kuma furta shi a Migdol;

15 Me zai sa a wulaƙanta jarumawanka haka?

16 Za su yi ta tuntuɓe;

17 A can za su tā da murya su ce,

18 “Muddin ina raye,” in ji Sarki,

19 Ku tattara kayanku don shirin zuwa zaman bauta,

20 “Masar kyakkyawar karsana ce,

21 Sojojin da ta yi hayarsu a cikinta

22 Masar za tă yi huci kamar macijin da yake gudu

23 Za su sari kurminta,” in ji Ubangiji,

24 Za a kunyatar da Diyar Masar,

25 Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa, “Ina gab da kawo hukunci a kan allahn Amon na Tebes, a kan Fir’auna, a kan Masar da allolinta da sarakunanta, da kuma a kan waɗanda suka dogara ga Fir’auna.

26 Zan ba da su ga waɗanda suke neman ransu, ga Nebukadnezzar sarkin Babilon da fadawansa. Amma daga baya, Masar za tă kasance da mazauna kamar dā,” in ji Ubangiji.

27 “Kada ka ji tsoro, ya Yaƙub bawana;

28 Kada ka ji tsoro, ya Yaƙub bawana,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado

Estude este capítulo no WhatsApp

Peça à IA da Bíblia Fala para explicar Jeremias 46, comparar traduções ou montar um estudo — tudo direto pelo WhatsApp.